<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Lowry, Robert (1826-1899), Hawks, Annie Sherwood (1836-1918)</author>
<title>Labarin Gafara Da Daɗin Ji Ya Ke LW138</title>
<lyrics>[V1]
 1) Labarin gafara da daɗin ji ya ke.
 Shi mu ke bayarwa, jawabin Allah ne.

[V2]
 KORUS
 Yabonka ne, ya Allah, wannan ya kamata
 Jama'a su yi maka don gafara.

[V3]
 2) Alherin gafara an shirya shi sosai,
 Da damar samuwa a wurin duk mai rai.
 Korus

[V4]
 3) Dalilin gafara, Ɗan Allah aikakke,
 Azabarmu ya sha a jikin gungume.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>138</hymn_number>
</song>